Jump to content

Ecole Française Marcel Pagnol

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Ecole Française Marcel Pagnol
Bayanai
Iri makaranta
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1998

École Française d'Abuja Marcel Pagnol ta kasance babbar makarantar sakandare ce ta Faransa a gundumar Kaura, Abuja, Nigeria . Makaranta ce ta sakandare daga ajin farko a sakandare zuwa aji shida. Tun daga 2015 makarantar tana koyarwa kai tsaye har zuwa troisième kuma tana amfani da tsarin ilimin nesa na Cibiyar Ilimi ta ƙasa (CNED) don seconde da prèmiere ES. Tana kusa da rukunin Gidajen Yarima da Gimbiya kuma tana kusa da Kasuwar Kaura, a kudancin Abuja.

Tarihin Makarantar

[gyara sashe | gyara masomin]

An buɗe makarantar a shekarar 1998 a cikin a Life Camp BNL; Harabar makarantar ta Prince and Princess Estate ta buɗe a cikin Afrilu 2010. An fara ginin harabar makarantar a watan Satumbar 2009.

  • Institut français du Nijeriya.