Jump to content

Eddie Mbadiwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eddie Mbadiwe
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015
District: Ideato North/Ideato South
Rayuwa
Haihuwa 6 ga Faburairu, 1942 (83 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of East Anglia (mul) Fassara
Jami'ar Ibadan
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Ifeanyichukwu Eddie Mbadiwe (an haife shi a ranar 6 ga watan Fabrairu 1942) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya yi aiki a matsayin ɗan jam'iyyar People's Democratic Party a majalisar wakilai ta Ideato North/South a jihar Imo. [1]

Ya yi karatu a Sakandaren Gwamnati a Owerri, Jami'ar Ibadan (BSc, 1966) da Jami'ar Gabashin Anglia (University of East Anglia) (PhD, 1975).

  1. "Hon. Ifeanyichukwu Eddie Mbadiwe". The House of Representatives - Federal Republic of Nigeria. Retrieved 15 January 2014.