Jump to content

Edward Percy Masha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Edward Percy Masha
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Edward Percy Masha ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya taɓa rike muƙamin kwamishinan albarkatun ruwa a jihar Kaduna a zamanin gwamnatin Ahmed Mohammed Makarfi. A watan Satumbar 2024 ne aka zaɓe shi a matsayin sabon shugaban jam'iyyar PDP a jihar Kaduna. [1] [2] [3]

  1. Sabiu, Muhammad (2024-09-22). "Kaduna ex-commissioner, Masha, emerges PDP chairman". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  2. Kaduna, AbdulGafar Alabelewe (2024-09-22). "Former Kaduna commissioner emerges as PDP chairman". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  3. "Ex-commissioners emerge Kaduna PDP chair, secretary - Daily Trust". Daily Trust (in Turanci). 2024-09-22. Retrieved 2025-01-08.