Effiom Ekeng Edet
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Effiom Ekeng Edet dan siyasar Najeriya ne daga PDP.
Sana'ar siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zabe shi a matsayin dan majalisar dokokin jihar Cross River a zaben fidda gwani da aka yi a Akpabuyo a shekarar 2022.[1] An gudanar da zaben ne sakamakon mutuwar ‘yar majalisa mai ci Elizabeth Ironbar.[2]