Egyptian Red Crescent Society (kungiya)
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Suna a hukumance |
الهلال الأحمر المصري |
| Gajeren suna | EgyptianRC |
| Iri |
National Red Cross and Red Crescent society (en) |
| Masana'anta |
emergency and relief (en) |
| Ƙasa | Misra |
| Aiki | |
| Mamba na |
Kungiyar Ƙasashen Duniya Ta Bada Agajin Gaggawa da Q20387827 |
| Ma'aikata | 399 (2019) |
| Mulki | |
| Hedkwata | Kairo |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 24 Oktoba 1912 |
| Wanda ya samar |
ʻAlī Yūsuf (en) |
|
| |
Egyptian Red Crescent Society (Larabci: جمعية الهلال الأحمر المصري) wata ƙungiya ce ta jin kai wacce ke ayyukan kiwon lafiya na gaggawa da kai ɗaukin taimakon jin kai a Masar. Sheikh Ali Youssef ne ya kafa ƙungiyar a shekarar 1911 a birnin Alkahira. [1] Ƙungiyar na da memba daga Tarayyar Red Cross da Red Crescent Societies ta Duniya.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The role of women in the Egyptian Red Crescent". Egyptian Red Crescent Society. 10 February 2021. Archived from the original on 29 August 2023. Retrieved 29 August 2023.
- ↑ "Egyptian Red Crescent Society". International Federation of Red Cross and Red Crescent Societies. Retrieved 29 August 2023.
Hanyoyin hadi na Waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Official website Archived 2024-10-30 at the Wayback Machine