Ekene Abubakar Adams
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 16 ga Afirilu, 1985 |
Mutuwa | 16 ga Yuli, 2024 |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Ekene Abubakar Adams (16 Afrilu 1985 - 16 Yuli 2024) ɗan siyasan Najeriya ne daga Jam'iyyar Labour.[1] An haifi Adams a ranar 16 ga Afrilu 1985.[2] Har zuwa rasuwarsa a ranar 16 ga Yuli 2024 ya kasance dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Chikun/Kajuru.[3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.