Ekow Daniels
![]() | |||
---|---|---|---|
9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966 Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 9 Mayu 1929 (96 shekaru) | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of London (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Kiristanci |
Ekow Daniels (an haife shi a ranar 9 ga watan Mayu,Shekara ta 1929) ɗan siyasar ƙasar Ghana ne, lauya, kuma tsohon ministan cikin gida na Ghana. [1] Ya kasance ɗan majalisar wakilai ta 2 na jamhuriyar Ghana ta ɗaya a kan tikitin jam'iyyar CPP.
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Daniels a ranar ga watan Mayu, 1929. Ya fito ne daga Denkyimanfu, a tsakiyar ƙasar Ghana. Daniels yana da digiri na biyu da kuma Doctor of Philosophy, wanda ya samu daga Jami'ar London. [2]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Kafin shiga siyasa, Daniels ya kasance ma'aikacin doka. Daga baya aka zaɓen shi a matsayin ɗan majalisa Denkyimanfu a lokacin zaɓen shekarar ta 1965 na majalisar dokokin Ghana. An kuma naɗa Daniels a matsayin Ministan Harkokin Cikin Gida kuma ya yi aiki daga watan Agusta 1979 zuwa Satumba Shekara ta 1981. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Past Minister_6". Ministry of the Interior│Republic of Ghana (in Turanci). Retrieved 2022-08-09.
- ↑ "W.C Ekow Daniels | SOAS University of London". www.soas.ac.uk (in Turanci). Retrieved 2022-08-09.[permanent dead link]