Jump to content

Elbasan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Elbasan


Wuri
Map
 41°06′55″N 20°04′04″E / 41.1154089°N 20.067762°E / 41.1154089; 20.067762
Ƴantacciyar ƙasaAlbaniya
County of Albania (en) FassaraElbasan County (en) Fassara
District of Albania (en) FassaraElbasan District (en) Fassara
Municipality of Albania (en) FassaraElbasan municipality (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 78,703 (2011)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 140 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 3001–3006
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo elbasani.gov.al

Elbasan (ˌ|ɛ|l|b|ə|ˈ|s|ɑː|n EL|bə|SAHN Albaniya: [ɛlbaˈsan]; tabbatacciyar sigar Albaniya: Elbasani[c]) birni ne, da ke a ƙasar Albania, an kafa shi a ƙarni na biyu kafin haihuwar Annabi Isa.[1]


Ya ta'allaka ne a arewacin kogin Shkumbin tsakanin tsaunin Skanderbeg da kuma filin Myzeqe a tsakiyar Albania.[2] Shi ne birni na huɗu mafi girma a Albaniya.[3] Yana jan hankalin masu yawon bude ido da yawa a kowace shekara, tare da abubuwan jan hankali masu ban sha'awa ciki har da Castle na Elbasan, Hasumiyar Agogo na Elbasan[4] da Basilica na Paleochristian, wanda aka gano kwanan nan.[5]


  1. "Elbasan". Encyclopædia Britannica. Retrieved 2024-12-12.
  2. "Geography of Elbasan". Wanderlog. Retrieved 2024-12-12.
  3. "Statistic data of Elbasan". Porta Vendore. Retrieved 2024-12-12.
  4. "5 historic attractions you need to visit in the city of Elbasan". Euronews Albania. Retrieved 2024-12-12.
  5. "The mosaic of the Basilica in Elbasan opens: The most beautiful in Albania and beyond!". Anabel Magazine. Retrieved 2024-12-12.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]