Jump to content

Eliezer Feleshi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eliezer Feleshi
Attorney General of Tanzania (en) Fassara

12 Satumba 2021 -
Rayuwa
Haihuwa Tanzaniya, 1 ga Yuli, 1967 (58 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
agctz.go.tz

Farfesa Eliezer Mbuki Feleshi ya kasance Babban Lauyan Kasar Tanzania na yanzu kuma shi ne Babban me Shari'a na 10 na Kasar Tanzania tun bayan samun 'yancin kai a shekarar 1961. [1][2] An nada shi a matsayin sabon Babban Lauyan bayan sake fasalin majalisar Suluhu a watan Satumbar, shekarar 2021. Kafin ya zama Babban Lauyan, Dokta Feleshi ya kasance babban alƙali ne a Babban Kotun Tanzania tun daga shekarar 2018.[3][4]

  1. Ltd, Tanzania Standard Newspapers. "Feleshi is honest, diligent, obedient-CJ". habarileo.co.tz (in Turanci). Archived from the original on 2022-01-18. Retrieved 2022-01-17.
  2. "AGCTZ | Mhe.Jaji Dk. Eliezer Mbuki Feleshi". www.agctz.go.tz. Archived from the original on 2023-02-01. Retrieved 2022-10-05.
  3. "Magufuli appoints former DPP Dr Feleshi new principal judge". The Citizen (in Turanci). 2021-04-12. Archived from the original on 2022-01-17. Retrieved 2022-01-17.
  4. "Parliament of Tanzania". www.parliament.go.tz. Archived from the original on 2023-01-23. Retrieved 2022-01-17.