Jump to content

Elizabeth Aipira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Elizabeth Aipira
Rayuwa
ƙasa Malawi
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da minista

Elizabeth Aipira 'yar siyasa ce kuma malama 'yar Malawi. Ita ce tsohuwar mataimakiyar ministar noma, ban ruwa da samar da abinci a Malawi, bayan da tsohon shugaban kasar ta Malawi, Bingu wa Mutharika ya nada ta a farkon shekarar 2005. Wa'adin ta ya fara ne a ranar 20 ga Fabrairu 2005.[1]

  1. "Malawi's 43 member cabinet list as unveiled by President Mutharika | Malawi news". 2011-02-10. Archived from the original on 2011-02-10. Retrieved 2023-12-07.