Jump to content

Elizabeth Edem Ironbar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Elizabeth Edem Ironbar
Rayuwa
Mutuwa 2021
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Lady Elizabeth Edem Ironbar (ta mutu a ranar 26 ga watan Oktoba shekarar alif 2021) ta kasance'yar siyasar Najeriya ce daga jihar Cross River. [1] Ta kasance ‘yar jam’iyyar PDP kuma ta wakilci Akpabuyo a majalisar dokokin jihar Cross River daga shekarar 2015 har zuwa rasuwarta. [2] [3]

Elizabeth Edem Ironbar
Rayuwa
Mutuwa 2021
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
  1. "Cross River lawmaker, Elizabeth Ironbar is dead". NEWS (in Turanci). 2021-10-27. Retrieved 2022-06-09.
  2. Desk, Naija News (2021-10-27). "BREAKING: Popular Nigerian Lawmaker, Dies (PHOTO)". Ejes Gist Newspaper (in Turanci). Retrieved 2022-06-09.
  3. Asare, Asare (2021-10-27). "Cross River Assembly member, Lady Ironbar is dead". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-06-09.