Email

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgEmail
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na service on internet (en) Fassara, letter (en) Fassara, digital media (en) Fassara da message traffic (en) Fassara
Suna saboda mail (en) Fassara
Time of discovery or invention (en) Fassara 1971
Uses (en) Fassara blind carbon copy (en) Fassara da carbon copy (en) Fassara
Tarihin maudu'i history of email (en) Fassara
ISOCAT id (en) Fassara 1740

Email Email dai hanya ce ta isar da saƙo a yanar gizo cikin sauƙi da sauri, email akwati ne na aika sako daga wani zuwa wani ko daga wata ma'aikata zuwa wata ma'aikata ko wasu mutane da dai sauran su.

Amfanin email[gyara sashe | Gyara masomin]

Email yana da matuƙar amfani ga duk wanda yake hulda da yanar gizo domin a email za'a iya aika sako ko ina cikin gaggawa batare da ɓata lokaci ba.

abubuwan dake cikin email[gyara sashe | Gyara masomin]

1. Ma'aijiyar saƙo 2. Wajen tura saƙo 3. Wajen share saƙo 4. Farfajiyar mai email [1]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. https://mail.google.com/mail/mu/