Emily Isaiah
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Zimbabwe |
| Sana'a | |
| Sana'a |
ɗan siyasa da civil servant (en) |
Emily Jesaya 'yar siyasar ƙasar Zimbabwe ce.[1][2][1] Ita ce mataimakiyar ministar wasanni, nishaɗi, fasaha da al'adu na Zimbabwe kuma 'yar majalisa.[1] Ita ma mamba ce ta ZANU-PF. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 Zebra, Sharon. "Deputy minister challenges corporates to support arts". The Zimbabwe Independent (in Turanci). Retrieved 2024-02-21.
- ↑ https://www.hmetro.co.zw/lets-support-artists-with-disabilities/
- ↑ "Who's who". Parliament of Zimbabwe (in Turanci). Archived from the original on 2024-02-20. Retrieved 2024-02-21.