Jump to content

Emmanuel Adebayor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emmanuel Adebayor
Rayuwa
Cikakken suna Sheyi Emmanuel Adebayor
Haihuwa Lomé, 26 ga Faburairu, 1984 (41 shekaru)
ƙasa Togo
Najeriya
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2000-20198732
  FC Metz (en) Fassara2001-20034415
AS Monaco FC (en) Fassara2003-20067818
Arsenal FC2006-200910446
Manchester City F.C.2009-20123415
  Real Madrid CF2011-2011145
Tottenham Hotspur F.C. (en) Fassara2011-20123317
Tottenham Hotspur F.C. (en) Fassara2012-20155918
Crystal Palace F.C. (en) Fassara2016-2016121
İstanbul Başakşehir F.K. (en) Fassaraga Janairu, 2017-ga Yuni, 20196024
Kayserispor (en) Fassaraga Augusta, 2019-Disamba 201982
Club Olimpia (en) Fassaraga Faburairu, 2020-ga Yuni, 202020
AC Semassi F.C. (en) Fassaraga Yuli, 2021-ga Maris, 2023
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 84 kg
Tsayi 191 cm
emmanueladebayor.com

Sheyi EmmanuelAdebayor (An haifeshi 26 ga watan Fabrairu, 1984). Ya kasance dan kasar togo ne, kua tsohon dan wasan kwallon kafa wanda yai kwallo a mtsayin dan wasan gaba. lokacin da yana taka leda, yayi wallo a kungiyar kwallon kafa na turai: Arsenal, Manchester city, tottenh

AHabspur Crystatsayin gwaran daan kwallon nah6iyar afrika na shekarar 2008, lokacin yana ma kungiar kwallon kafa ta aresnal wasa. ya kuma taba zama dan wasa wanda akafi biyan albashi a kasar Paraguay.

Farkon rayuwa da Karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifeshi a garin Lome, kuma iyayenshi yarabawa ne. Adebayor ya taso a kasar Togo, inda yahalarci makarantar Centre de Développement Sportif de Lomé, wanda kuma ake kira da Sporting Club de Lomé

Kwallo kafa

[gyara sashe | gyara masomin]

A 13 ga watan Janairu na 2006, Kung5iyar kwallon kfa ta aresenal suka sayi san wasan akan kudi £3 million. anmash6i lakabi da "Baby Kanu" saboda kwamanceceniya da yake da tsoh6on dan wasan kungiyar, Nwankwo Kanu, wanda Adebayor yake kwaikwaya