Emmanuel Aluyor
| Emmanuel Aliyor | |
|---|---|
| Dan kasan | Nijeriya |
| Matakin ilimi | Jami'ar Kasar Benin |
| Aiki |
Mallami Mai bincike Injiniya |
Emmanuel Aluyor ya kasancefarfesa ne na injiniyan sinadarai a Kasar Najeriya kuma mataimakin shugaban Jami'ar Jihar Edo, Uzairue tun daga shekarar 2018.[1][2][3][4]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Aluyor ya fara tafiyarsa a fanni ilimi a makarantar firamare ta Kirikasama, Maiduguri kuma ya gama a shekarar 1980. Ya kammala karatun sakandare a Kwalejin Our Lady of Fatima, Auchi a shekarar 1985 sannan ya sami digirinsa na farko a fannin injiniyanci sinadarai daga Jami'ar Benin a shekarar 1990. Bayan haka ya sami digirinsa na biyu na Masters a shekarar 1993 da PhD a shekarar 2008 daga wannan jami'a (UNIBEN) [5]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara aikinsa a fannin ilimi a matsayin Malami na II a Jami'ar Benin a shekarar 1994. [5]
Kyaututtuka
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekarar 2020, Tarayyar Kungiyoyin Injiniyan Afirka (FAEO) ta girmama shi a Babban Taron da Bikin Kyautar Gudanarwa. [4]
Inda Aka Samu Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Obayagbona, Osa. "We've proved that international-standard education is achievable in Nigeria". The Nigerian Observer.
- ↑ Adedipe, Adeyinka (2023-06-07). "Edo varsity begins three-day free medical treatment". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-02-21.
- ↑ Onoiribholo, Francis (2024-02-13). "Make Good Use Of Resources, Materials, Edo Varsity VC Advises Fresh Students At Orientation". Independent Newspaper Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-02-24.
- ↑ 4.0 4.1 Oti, Samson (19 February 2021). "Aluyor receives awards of excellence". The Nation Newspapers. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":1" defined multiple times with different content - ↑ 5.0 5.1 Vanguard, Vanguard (3 October 2018). "Lesson In Excellence: Prof Emmanuel Aluyor". Vanguard Newspapers. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":0" defined multiple times with different content