Emmanuel Anosike
Appearance
3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007 ← Mike N.I. Ajegbo - Clement Annie Okonkwo → District: Anambra Central | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Emmanuel Anosike ɗan siyasan Najeriya ne. Ya wakilci gundumar Anambra ta Arewa a majalisar dattawa ta 5. Joy Emodi ne ya gaje shi.[1][2]