Emmanuel Avornyo
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Ghana, 3 Mayu 2001 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||

Emmanuel Avornyo (an haife shi a shekara ta 2001A.c), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana wanda a halin yanzu yake buga gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ghana ta Bechem United .[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Avornyo ya koma Bechem United a ranar 7 ga watan Agustan 2021 gabanin kakar 2021-2022 . Ya zira ƙwallaye biyu a raga a wasan farko na kakar wasa da Medeama . Haka kuma shi ne ya zura ƙwallaye 2 na farko a gasar Premier ta Ghana
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Emmanuel Avornyo - Soccer player profile & career statistics - Global Sports Archive". globalsportsarchive.com. Retrieved 2021-11-05.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Emmanuel Avornyo at Global Sports Archive