Emmanuel Ekon
Appearance
7 Mayu 2011 - ← Ekperikpe Ekpo - Aniekan Umanah → District: Abak/Etim Ekpo/Ika
District: Abak/Etim Ekpo/Ika | |||||
| Rayuwa | |||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||
Emmanuel Bartholomew Ekon ɗan siyasan Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin memba wanda ke wakiltar Abak / Etim Ekpo / Ika Majalisa ta Tarayya a Majalisar Wakilai . An haife shi a ranar 7 ga watan Oktoba shekara ta 1971, ya fito ne daga Jihar Akwa Ibom . An fara zabarsa a cikin Majalisar a zaben 2011, kuma an sake zabarsa ne a shekarar 2015 a karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ "Candidates - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-08.