Emmanuel Emenike

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Emmanuel Emenike a shekara ta 2014.

Emmanuel Emenike (an haife shi a shekara ta 1987) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2011 zuwa shekarar 2015.