Emmanuel Okah
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jihar rivers, |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa |
Rivers State People's Democratic Party (mul) |
Emmanuel Ihuoma Okah, wanda aka fi sani da Emma Okah, lauya ne kuma dan siyasa a jihar Ribas. Dan jam'iyyar People's Democratic Party, ya yi aiki a matsayin babban sakataren yada labarai a karkashin Gwamna Odili,[1] kuma ya kasance kwamishinan yada labarai a karkashin gwamnatin Omehia.[2] Ya jagoranci kwamitin yada labarai da wayar da kan jama’a na kungiyar yakin neman zaben jam’iyyar PDP na jihar Ribas[3]. Bayan da jam’iyyar PDP ta karbe mulki, Gwamna Ezenwo Wike ya nada shi a majalisarsa. Majalisar ta tabbatar da shi a ranar 5 ga Yuni 2015 an rantsar da shi a matsayin Kwamishinan Gidaje a ranar 12 ga Yuni 2015.[4][5]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Jerin mutanen jihar Ribas
Hukumar Raya Gidaje da Kaddarori ta Jihar Ribas
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Okocha, Chuks (1 August 2005). "P/H Airport: FG, Rivers State Partner on 2nd Runway". OnlineNigeria. Retrieved 15 June 2015
- ↑ Onwuchekwa, Okey (26 September 2007). "Omehia Has No Relationship With Cultists - Okah". AllAfrica. Retrieved 15 June 2015.
- ↑ Rivers: Emulate Jonathan's Spirit Of Sportmanship, PDP tells APC". Daily Times Nigeria. 15 April 2015. Archived from the original on 27 May 2015. Retrieved 15 June 2015.
- ↑ Rivers House confirms four commissioners, others". The Guardian. 5 June 2015. Retrieved 15 June 2015.
- ↑ Wigodo, Ike (12 June 2015). "Wike Swears-In SSG, Four Commissioners, Others, Today". The Tide. Retrieved 15 June 2015.