Emmanuel Okoli
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Country for sport (en) | Najeriya |
| Sunan asali | Emmanuel Okoli |
| Suna | Emmanuel |
| Sunan hukuma | Emmanuel Okoli |
| Shekarun haihuwa | 13 Nuwamba, 1973 |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle |
| Hair color (en) |
black hair (en) |
| Eye color (en) |
brown (en) |
| Wasa | Wasannin Motsa Jiki |
| Participant in (en) | Wasannin Olympics na Barcelona |
| Personal pronoun (en) | L485 |
Emmanuel Okoli (an haife shi ranar 13 ga watan Nuwamban, shekara ta alif dari tara1973a.c) ɗan tseren Najeriya ne mai ritaya wanda ya ƙware a tseren mita 400. Okoli ya zo na biyar a tseren mita 4 x 400 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1992 tare da abokan wasansa Hassan Bosso, Sunday Bada da Udeme Ekpeyong. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Athletics - men's 4x400 m - Full Olympians". Archived from the original on 2018-11-05. Retrieved 2023-04-16.