Jump to content

Emomotimi Guwor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emomotimi Guwor
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Emomotimi Guwor ɗan siyasan Najeriya ne wanda ke aiki a matsayin kakakin[1] Majalisar Dokokin Jihar Delta tun watan Yuni 2023 mai wakiltar Warri ta Kudu maso Yamma a kan dandalin jam’iyyar Peoples Democratic Party.[2][3]

Emomotimi Guwor ya zama dan majalisar dokokin jihar Delta a shekarar 2019 bayan ya lashe zaben da aka gudanar a ranar 9 ga Maris, 2019 domin wakiltar mazabar Warri ta Kudu maso Yamma a majalisar dokokin jihar Delta inda ya samu kuri’u 131,469 inda ya doke abokin hamayyarsa Comrade Eyengho Besidone na jam’iyyar All Progressive Congress (APC).[4]

An sake zabe shi a wa’adi na biyu a majalisar bayan da ya samu gagarumin rinjaye a zaben ‘yan majalisar dokokin jihar a ranar 18 ga Maris, 2023 na zaben mazabar Warri ta Kudu maso Yamma, inda ya samu kuri’u 7,932 inda ya kayar da abokin hamayyarsa Deacon Tekedor Pinasine Clement na jam’iyyar All Progressive Congress (APC) wanda ya samu kuri’u 3,016.

  1. Omonigho, Matthew (2023-06-13). "Emomotimi Guwor emerges Speaker, Delta State House of Assembly". Daily Post Nigeria. Retrieved 2023-07-29
  2. Nigeria, Emerald (2023-03-23). "ICYMI: Delta polls: Emomotimi Guwor wins second term to represent Warri south west". Emerald News. Retrieved 2023-06-11
  3. uche (2019-03-16). "WARRI SOUTH WEST DTHA MEMBER ELECT PLEDGES ROBUST REPRESENTATION OF HIS PEOPLE". Gallant Reporters. Retrieved 2023-06-11.
  4. BREAKING: Guwor breaks record, wins Warri South West Assembly election in Delta - The Liberator". 2019-03-10. Retrieved 2023-06-11.