Ernest Madu
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 18 ga Faburairu, 1960 (65 shekaru) |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
business executive (en) |
Ernest Chijioke Madu (an haife shi ranar 18 ga watan Fabrairun, 1960) a Kasance masanin ilimin zuciya ne na nukiliya wanda aikinsa ya mai da hankali kan samar da kiwon lafiya ga jama'a a cikin ƙasashe masu ƙarancin albarkatu.[1][2] Shi ne wanda ya kafa, kuma Shugaba na Cibiyar Zuciya ta Caribbean, wanda ke gudanar da asibitoci guda biyu a Jamaica da ɗaya kuma a Tsibirin Cayman. [2][3] Binciken Madu ya mayar da hankali me kan gudanar da tasirin kiwon lafiya na duniya a cikin al'ummomin da ke fama da saukin kamuwa.ko yaduwa [1][4] Richard Chazal, shugaban Kwalejin Cardiology ta Amurka, ya lura cewa Madu ya ba da "babban gudummawa ga Kwalejin da kuma al'ummar zuciya ta duniya". GA Baki daya
Lambar yabo da kyaututtuka
[gyara sashe | gyara masomin]Kyaututtuka da ya samu na waje sun haɗa da:
- An sanya masa suna a cikin "Mutanen guda 100 mafi tasiri a kiwon lafiya" ta Grupo Mídia a bikin bayar da kyaututtuka da aka gudanar a Düsseldorf, Jamus, a MEDICA a shekarar 2017.[5]
- Kyautar Kyauta (Na Tafiye-tafiye na Duniya) daga Kwalejin Cardiology ta Kasar Amurka wato (ACC). An gabatar da kyautar ne a taron taron kolin na shekara-shekara na 66 a Washington, DC, a watan Maris 2017.[6]
- Kyautar Gwarzon Lafiya ta Duniya, na shekarar 2016, Jami'ar Pennsylvania Perelman School of Medicine, Amurka. [3]
- An kuma kira shi cikin "30 Mafi tasiri a Lafiya ta Jama'a" ta Masters Public Health, 2014 . [1]
- Kyautar Mai Gina Kasa daga Bankin Kasuwanci na Kasa (NCB) . An gabatar da kyautar ne a shirin bayar da kyaututtuka na kasa na shekara-shekara na NCB don ƙananan kamfanoni, Oktoba 2014. [7]
- Kyautar Innovation daga Bankin Kasuwanci na Kasa (NCB). An gabatar da kyautar ne a shirin bayar da kyaututtuka na kasa na shekara-shekara na NCB don ƙananan kamfanoni, Oktoba 2014. [7]
- Kyautar Hakkin Jama'a ta Kamfanoni don Ƙananan Ƙungiya daga AMCHAM Jamaica . An gabatar da kyautar ne a AMCHAM Business and Civic Leadership Awards for Excellence 2016, Oktoba 2015 [7][8]
- Kyautar Hakkin Jama'a ta Kamfanoni don Ƙananan Ƙungiya daga AMCHAM Jamaica . An gabatar da kyautar ne a AMCHAM Business and Civic Leadership Awards for Excellence 2016, Oktoba 2016 [7][8]
- Kyautar Jagoranci ta Jama'a daga kungiyar AMCHAM Jamaica . An gabatar da kyautar ne a AMCHAM Business and Civic Leadership Awards for Excellence 2016, GA watan Oktoba 2016 [8][9]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 "The 30 Most Influential People in Public Health". www.masterspublichealth.net (in Turanci). Retrieved 2018-01-17.
- ↑ 2.0 2.1 "Ernest Madu". TED. Retrieved July 4, 2022.
- ↑ 3.0 3.1 "Penn Center for Global Health Announces Inaugural Global Health Champion Award Winner – PR News". www.pennmedicine.org. Retrieved 2018-01-17.
- ↑ "Heart Institute of the Caribbean – Profiles". www.caribbeanheart.com. Archived from the original on 2018-01-17. Retrieved 2018-01-17.
- ↑ "Dr Ernest Madu named one of the most influential people in healthcare". jamaica-gleaner.com (in Turanci). 6 December 2017. Retrieved 2018-01-18.
- ↑ "2017 Distinguished Awardees – American College of Cardiology". American College of Cardiology. Archived from the original on 2018-03-21. Retrieved 2018-01-18.
- ↑ 7.0 7.1 7.2 7.3 "Ernest Madu and HIC Recognized at The AMCHAM Business and Civic Leadership Awards for Excellence 2016 – ANPA". anpa.org (in Turanci). Archived from the original on 2018-01-20. Retrieved 2018-01-19.
- ↑ 8.0 8.1 8.2 "Nominations close for AmCham's Oct 21 awards". Jamaica Observer. Retrieved 2018-01-19.
- ↑ "Big names nominated for AMCHAM Awards". Jamaica Observer. Retrieved 2018-01-19.