Ernest Olawunmi Adelaye
Appearance
ga Yuli, 1988 - ga Augusta, 1990 ← Anthony Ukpo (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1942 (83/84 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Kyaftin ɗin Rundunar sama Ernest Olawunmi Adeleye An naɗa shi a matsayin gwamnan soja na Jihar Rivers, Najeriya daga watan Yuli shekarar 1988 zuwa Agusta 1990 a lokacin mulkin soja na Janar Ibrahim Babangida. [1]
Ya sanya hannu a kan dokar kafa Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Rivers a ranar 25 ga watan Maris, shekara ta 1989, sannan ya gudanar da bikin makarantar a ranar 19 ga watan Mayu, shekarar 1990. [2]
Ya yi ritaya tare da mukamin mataimakin shugaban rundunar sojin sama. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nigeria States". World Statesmen. Retrieved 2010-03-03.
- ↑ "Nigeria States". World Statesmen. Retrieved 2010-03-03.
- ↑ "Nigeria States". World Statesmen. Retrieved 2010-03-03.