Jump to content

Ernest W. Price

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ernest W. Price
Rayuwa
Haihuwa Sheffield, 20 ga Yuli, 1907
Mutuwa 31 ga Janairu, 1990
Sana'a
Sana'a linguist (en) Fassara
Imani
Addini Baptists (en) Fassara

Ernest Woodward Price MD, FRCSE, DTM&H, OBE (yayi rayuwa daga 20 ga Yuli a shekarar 1907 zuwa 31 ga Janairu 1990) likita ne na mishan, likitan ƙashi, kuma masanin cutar kuturta, kuma wanda ya gano cutar podoconiosis, ɗaya daga cikin cututtukan wurare masu zafi da akayi skaci dasu. Manyan jerin wallafe-wallafenshi suna a kan yana gizo.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.