Jump to content

Ervin Hoffmann

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ervin Hoffmann
Rayuwa
Haihuwa Paks (mul) Fassara, 25 ga Afirilu, 1969 (56 shekaru)
ƙasa Hungariya
Sana'a
Sana'a canoeist (en) Fassara

Ervin Hoffmann dan wasan tseren jirgin ruwa ne na Hungary wanda ya yi gasa daga ƙarshen 1980s zuwa ƙarshen 1990. Ya lashe lambobin yabo 11 a Gasar Cin Kofin Duniya ta ICF Canoe Sprint tare da zinariya huɗu (C-4 200 m: 1995, C-4 500 m: 1993, 1994, 1995) da azurfa bakwai (C-1 200 m: 1994, C-4 200 m, 1994, 1997; C-4 500m: 1989, 1990; C-4 1000 m: 1989, 1990).