Jump to content

Esperança Machavela

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Esperança Machavela
Minister of Justice of Mozambique (en) Fassara

11 ga Faburairu, 2005 - 10 ga Maris, 2008
ambassador of Mozambique to Portugal (en) Fassara

14 Nuwamba, 1990 - 1 Nuwamba, 1995
Ambassador of Mozambique to Cuba (en) Fassara

22 Nuwamba, 1986 - 21 ga Augusta, 1990
Ambassador of Mozambique to Nicaragua (en) Fassara

22 Nuwamba, 1986 - 21 ga Augusta, 1990
Rayuwa
Haihuwa Zavala (en) Fassara, 1 ga Augusta, 1956 (69 shekaru)
ƙasa Mozambik
Karatu
Makaranta Jami'ar Eduardo Mondlane 1982) licentiate (en) Fassara : jurisprudence (en) Fassara
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da minista
Imani
Jam'iyar siyasa FRELIMO

Esperança Machavela masaniya a fannin shari'a ce kuma 'yar siyasa 'yar ƙasar Mozambique.[1][2]

Shugaba Armando Guebuza ya naɗa Machavela a matsayin Ministar Shari'a a ranar 11 ga watan Fabrairu, 2005, lokacin da Guebuza ya naɗa sabuwar gwamnatinsa jim kaɗan bayan ya hau mulki.[3] Kafin naɗinta, ta yi aiki a Ma'aikatar Harkokin Waje kuma ta yi aiki a matsayin jakadiya a Portugal.[4][5][6] An cire ta daga muƙamin (tare da ministar harkokin waje Alcinda Abreu da ministan sufuri Antonio Munguambe) a ranar 10 ga watan Maris, 2008, kuma Maria Benvinda Levy, tsohuwar alkaliya a Kotun Birnin Maputo ta gaje ta.[7][8]

  1. "Guebuza Completes His Government". Agencia de Informacao de Mocambique. AllAfrica, Inc. 2005-02-11. Missing or empty |url= (help)
  2. "Mozambique Ministers". Worldwide Guide to Women in Leadership. 2008-03-12. Retrieved 2008-04-06.
  3. Owen, Olly (2005-02-14). "New-Mozambican President Fills Cabinet Holes, Appoints Regional Governors". World Markets Analysis. World Markets Research Centre. Missing or empty |url= (help)
  4. "Guebuza Completes His Government". Agencia de Informacao de Mocambique. AllAfrica, Inc. 2005-02-11. Missing or empty |url= (help)
  5. "Mozambique Ministers". Worldwide Guide to Women in Leadership. 2008-03-12. Retrieved 2008-04-06.
  6. "Mozambique Ministers". Worldwide Guide to Women in Leadership. 2008-03-12. Retrieved 2008-04-06.
  7. "Mozambique: Guebuza Reshuffles Government". AllAfrica.com. 2008-03-11. Retrieved 2008-04-06.
  8. "Moz president 'does it again'". Independent Online. 2008-03-11. Retrieved 2008-04-06.