Jump to content

Essien Ayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Essien Ayi
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 - 2023
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
Rayuwa
Haihuwa 14 Oktoba 1956 (69 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Essien Ekpenyong Ayi ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taɓa zama memba mai wakiltar Calabar South/Akpabuyo/Bakassi Federal Constituency a majalisar wakilai. [1] [2]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Essien Ayi a ranar 14 ga Oktoban shekara ta 1956 kuma dan asalin jihar Cross River ne.[1][3]

Sana'ar siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekara ta 2003, an zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar tarayya a 2003 a ƙarƙashin jam'iyyar PDP kuma ya yi aiki har zuwa shekara ta 2023. Joseph Archibong Bassey ya gaje shi. [1] [4] Shi ne Shugaban Ƙaramar Hukumar Calabar ta Kudu daga shekara ta 1995 zuwa shekara ta 2002. Ya taɓa zama Manajan kungiyar kwallon kafa ta Rovers Calabar. Har zuwa lokacin da aka naɗa shi a matsayin Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Jihar Kuros Riba da Hukumar Wasanni ta Jihar Kuros Riba, ya rike mukamin Sakataren Hukumar Raya Jihar Kuros Riba ta Kudu. [5]

Essien Ayi Kirista ne. [5]

  1. 1 2 3 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-02. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  2. "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". constrack.ng. Retrieved 2025-01-02.
  3. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-02.
  4. Asare, Asare (2023-02-27). "Cross River PDP Reps member, Essien Ayi loses after 24 years". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-02.
  5. 1 2 "Hon. Essien Ayi biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2025-01-02. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":1" defined multiple times with different content