Essozimna Marguerite Gnakade
Appearance
|
| |||
1 Oktoba 2020 - 23 Disamba 2022 ← Faure Gnassingbé | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 20 century | ||
| ƙasa | Togo | ||
| Ƴan uwa | |||
| Abokiyar zama |
Ernest Gnassingbé (en) | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Faransanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
civil servant (en) | ||
Essozimna Marguerite Gnakade 'yar siyasar ƙasar Togo ce.[1] A ranar 1 ga watan Oktoba, 2020 aka naɗa ta ministar tsaro a Togo, Ita ce mace ta farko da ta riƙe wannan muƙamin.[2]
Gnadake bata da kwarewa a fannin aikin soja a baya.[3] Ita ce matar Ernest Gnassingbe, ɗan uwan shugaban ƙasar Togo da ya rasu Faure Gnassingbe. [4] [5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2024-12-07. Retrieved 2025-03-19.
- ↑ "Togo names new government with record number of women ministers". Reuters. 2 October 2020. Retrieved 16 February 2021.
- ↑ "Togo names new government with record number of women ministers". Reuters. 2 October 2020. Retrieved 16 February 2021.
- ↑ "Togo: Faure Gnassingbé confirme que l'armée togolaise est la propriété privée des Gnassingbé payée par le contribuable !". 27april.com. 2 October 2020. Retrieved 16 February 2021.
- ↑ Dwayne Wong (Omowale) (30 November 2020). "Togo's First Female Prime Minister Does Not Erase the Oppression Togolese Women Endure". dwomowale.medium.com. Retrieved 16 February 2021.