Etang Edet Umoyo dan siyasar Najeriya ne wanda ya taba zama dan majalisar dattawa mai wakiltar Akwa Ibom ta kudu a jamhuriya ta uku a Najeriya. Ya mutu a watan Fabrairu 2021 yana da shekaru 71.[1][2][3]