Eva García Sáenz de Urturi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eva García Sáenz de Urturi
Rayuwa
Cikakken suna Eva García Sáenz
Haihuwa Vitoria-Gasteiz (en) Fassara, 20 ga Augusta, 1972 (51 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Karatu
Makaranta University of Alicante (en) Fassara
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a Marubuci, marubuci, manager (en) Fassara da university teacher (en) Fassara
Wurin aiki Alicante (en) Fassara
Muhimman ayyuka Aquitania (en) Fassara
Kyaututtuka
IMDb nm9827225
evagarciasaenz.com da evagarciasaenz.com…
Eva García Sáenz de Urturi

Eva Garcia Sáenz de UUrturi shekarar(1972 a Vitoria-Gasteiz, Basque Country ) ƴar ƙasar Ispaniya ne wanda ta samu kyautar Nobel

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Ta koma Alicante, Valencian, lokacin da take da shekara 15. Tana zaune a can tun daga lokacin. Bayan samun digiri a matsayin likitar ido, sai ta sami aiki a Jami'ar Alicante a cikin bangaren gani .

A cikin shekarar 2012 ta rubuta wani litafi Mai suna La saga de los longevos kasancewar wannan ne littafinta na farko. An buga littafin ne ta shafin yanar gizo na Amazon.com da kanta bayan ta yi ƙoƙarin tuntuɓar gidajen buga takardu da yawa ba tare da samun nasara ba. Koyaya La saga de los longevos ya zama abin bugawa.

Shekaru biyu bayan haka ta rubuta Los hijos de Adán da Pasaje a Tahití, suma tare da kyakkyawar tarba.

A cikin shekarar 2016 ta buga littafi na huɗu: El silencio de la ciudad blanca settle a garinsu na asali. A cikin wannan, ta shiga makarantar koyon aikin 'yan sanda, inda ta yi kwasa-kwasai guda biyu na binciken wuraren da aikata laifi da kuma bayyana takun sawun.

Bibiyar Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

  • (2012) La saga de los longevos
  • (2012) La vieja familia
  • (2014) Los hijos de Adán
  • (2014) Pasaje a Tahití
  • (2016) El silencio de la ciudad blanca
  • (2017) Los ritos del agua

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Sauran yanar gizo[gyara sashe | gyara masomin]