Fas
Appearance
(an turo daga Fès)
|
فـاس (ar) Fès (fr) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Constitutional monarchy (en) | Moroko | ||||
| Region of Morocco (en) | Fès-Meknès (en) | ||||
| Prefecture of Morocco (en) | Fez Prefecture (en) | ||||
| Babban birnin |
Idrisid dynasty Marinid dynasty (en) Fès-Meknès (en) Fez Prefecture (en) Fès-méknas-boulmane (en) Alawi Sultanate (en) Q135417848 | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 1,167,842 (2024) | ||||
| • Yawan mutane | 3,649.51 mazaunan/km² | ||||
| Home (en) | 17,342 (2014) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 320 km² | ||||
| Altitude (en) | 408 m | ||||
| Sun raba iyaka da |
Ain Chkef (en) | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Wanda ya samar | Idrisid dynasty | ||||
| Ƙirƙira | 789 | ||||
| Muhimman sha'ani | |||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| • Gwamna |
Idriss Azami Al Idrissi (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 30000–30206 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 05356 | ||||
| Lamba ta ISO 3166-2 | MA-FES | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | portaildefes.ma | ||||


Fas (da Larabci: فاس, da Faransanci: Fès) birni ne, da ke a lardin Fas-Ameknas, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin lardin Fas-Ameknas. Bisa ga jimillar shekara ta 2014, akwai mutane 888 000 a Fas. An gina birnin Fas a karni na takwas bayan haifuwan Annabi Isa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Tutar birnin
-
Vue medina, Fes
-
Filin jirgin Sama na Fes
-
Birnin Fes
-
Borj, Fes
-
Masallacin Ahl dake Fas
-
Masu aikin Leda
-
Garin Faz Maroko
-
Fes MedinaView
-
Arab Camp, near Fez, Morocco
-
Fès Maroc
-
Fès 4
-
Shimfidu a garin Fas
