Félix (mai wasan ƙwallon ƙafa)
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | São Paulo, 24 Disamba 1937 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Brazil | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Mutuwa | São Paulo, 24 ga Augusta, 2012 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Makwanci |
Araçá Cemetery (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 72 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 176 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
'Felix' Miélli Venerando (24 Disamba 1937 - 24 watan Agusta shekara ta 2012) ɗan wasan kwallon kafa ne na ƙasar Brazil, wanda aka fi sani da Félix . [1] [2][3]
An haifi Félix a garin São Paulo . Ya kasance Mai tsaron gida na Associação Portuguesa de Desportos da Fluminense Football Club . Ya 'gwagwagwalada lashe wasanni 47 (8 wadanda ba na hukuma ba) tare da tawagar kasar Brazil, gami da tawagar da ta lashe gasar cin kofin duniya ta FIFA ta shekarar ta 1970. [4][5]
Daraja
[gyara sashe | gyara masomin]Kungiyar
[gyara sashe | gyara masomin]Fluminense
- Gasar Carioca: 1969, 1971, 1973, 1975, 1976
- Gasar Brazil: 1970
Kasashen Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Brazil
- Kofin Duniya na FIFA: 1970
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ ESPN. "Morre ex-goleiro Félix, campeão do mundo com a seleção brasileira em 1970". Espn.estadao.com.br. Archived from the original on 26 August 2012. Retrieved 24 August 2012.
- ↑ "Brazil's 1970 goalkeeper Felix dies". BBC News. 25 August 2012. Retrieved 17 October 2013.
- ↑ Club, Fluminense Football. "Ídolos". Fluminense Football Club (in Harshen Potugis). Retrieved 2022-01-26.
- ↑ "Capitão do tri, Torres relembra Félix "extraordinário" e criticado" (in Harshen Potugis). Terra Brasil. 24 August 2012. Archived from the original on 11 December 2019. Retrieved 5 September 2025.
- ↑ "Félix" (in Turanci). worldfootball.net. Retrieved 9 January 2020.
