FC Barcelona

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Group half.svgFC Barcelona
034 Ciutat Esportiva Joan Gamper, Futbol Club Barcelona (Sant Joan Despí).jpg
Més que un club
Bayanai
Suna a hukumance
Fútbol Club Barcelona da Futbol Club Barcelona
Gajeren suna FCB
Iri association football club (en) Fassara, professional sports team (en) Fassara da association football team (en) Fassara
Ƙasa Ispaniya
Laƙabi Dream Team, Barça da Culers
Aiyuka
Member count (en) Fassara 144,756 (2020)
Bangare na FC Barcelona (en) Fassara
Mulki
Shugaba Joan Laporta (en) Fassara
Hedkwata Sant Joan Despí (en) Fassara da Barcelona
Subdivisions
Mamallaki associate member (en) Fassara da supporters' group (en) Fassara
Sponsor (en) Fassara Rakuten (en) Fassara da Beko (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 29 Nuwamba, 1899
Awards received

fcbarcelona.com


Facebook icon 192.pngTwitter Logo.pngYoutube-variation.pngInstagram logo 2016.svg
Barcelona Fc 1893
camp nou, filin Barcelona fc
yan kungiyar Barcelona Fc sunyi line up
rigar kungiyar Barcelona Fc wanda aka fi sani da Jersey
wani bangare daga camp nou.
Messi daya daga cikin shahareren Dan kwallan Barcelona Fc

I Futbol Club Barcelona (furucci.ca|fubˈbɔl ˈklub bəɾsəˈlonə|-|Futbol Club Barcelona -) An san su da Barcelona ko da Barça (IPA-ca|ˈbaɾsə), kulub din kwararrun kwallon kafa ne wanda ke zaune a Barcelona, Catalonia, Spain.

An kafa kungiyar a 1899 daga wasu kungiyar yan'kwallon kafa daga Swiss, English dana Catalan, wanda Joan Gamper ke jagorantar su, kungiyar ta zama wata abun nuni a al'adar mutanen Catalan da Catalanism, duk da taken ta "Más que un club" ("Mun wuce kulub kawai" da turanci "More than a club"). Barcelona ba kamar sauran kungiyoyin kwallon kafa bace, supporters suke da kungiyar da kuma kula da ita. Barcelona ne kulub na 3 da tafi kudi a duniya, da arzikin $4.07 billion, kuma ita ce world's third-richest football club a samun kudin shiga, da samun €648.3 milliyan a duk shekara.[1][2] Barcelona anthem ita ce "Cant del Barça", wanda Jaume Picas da Josep Maria Espinàs suka rubuta.[3]

FC Barcelona Trikot 2010-11.jpg

A gasar gida, Barcelona ta lashe 25 La Liga, 30 Copa del Rey, 13 Supercopa de España, 3 Copa Eva Duarte, da 2 Copa de la Liga trophies, kuma ta zama babu kulub din da takaita yawan gasukan da aka lissafo a hudun karshe a Spain. A international club football, Barcelona ta lashe kyautuka 20 na nahiyar Turai da duniya: 5 UEFA Champions League titles, a record 4 UEFA Cup Winners' Cup, a joint record 5 UEFA Super Cup, a record 3 Inter-Cities Fairs Cup, da kuma a joint record 3 FIFA Club World Cup.[4] Barcelona ita ce na farko a Jerin kungiyoyin kwallon kafa a shekarun (International Federation of Football History & Statistics) Club World Ranking for 1997, 2009, 2011, 2012, and 2015[5][6] kuma ayanzu itace ta biyu a duniya UEFA club rankings.[7] kulub din tana hamayya sosai da kulub din Real Madrid tun da dadewa; wasanni tsakanin su shi ake wa lakabi da El Clásico.

Taken Kungiyar Barcelona

Barcelona na daga cikin kungiyoyin kwallon kafa dake da mabiya baya da yawa a duniya, kuma kulub din na da mafi yawan masu goyon bayan ta a kafar sada zumunta (social media).[8][9] Yan'wasan Barcelona sunfi ko wanne yan'wasan kulub yawan lashe Ballon d'Or awards da guda goma sha daya (11), daga cikin wadanda suka lashe akwai Johan Cruyff, haka madai sune sukafi yan ko wacce kulub yawan lashe FIFA World Player of the Year awards da guda (7), daga cikin wadanda suka lashe akwai Ronaldo, Romário, Ronaldinho, da Rivaldo. A 2010, yan'wasa uku da suka taso ta academi din kulub din wato (Lionel Messi, Andrés Iniesta, da Xavi) an zabe su a matsayin best players a duniya a FIFA Ballon d'Or awards, an unprecedented feat for players from the same football school.

Barcelona is one of three founding members of the Primera División that have never been relegated from the top division since its inception in 1929,along with Athletic Bilbao and Real Madrid. In 2009,Barcelona became the first Spanish club to win the continental treble consisting of La Liga, Copa del Rey, and the UEFA Champions League, and also became the first Spanish football club to win six out of six competitions in a single year, by also winning the Spanish Super Cup, UEFA Super Cup, and FIFA Club World Cup.[10] In 2011, the club became European champions again and won five trophies. This Barcelona team,which won 14 trophies in just 4 years under Pep Guardiola, is considered by some in the sport to be the greatest team of all time.[11][12][13] Da samun nasararsu na cin kofin su na biyar a Champions League trophy on 6 June 2015,Barcelona tazama itace tafarko acikin kulub din Turai data samu yin nasarar continental treble har sau biyu. The highest paid sports team in the world,in November 2018 Barcelona became the first sports team with average first-team pay in excess of £10m ($13.8m) per year.[14][15].

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

 1. Ozanian, Mike. "The World's Most Valuable Soccer Teams 2018". Forbes.
 2. "Deloitte Football Money League 2018". Deloitte. 23 January 2018. Retrieved 23 January 2018.
 3. "The history of the Barça anthems". FC Barcelona. Retrieved 24 September 2017.
 4. "Football Europe: FC Barcelona". UEFA. Archived from the original on 3 June 2010. Retrieved 4 May 2009. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
 5. "FORMER RESULTS". International Federation of Football History & Statistics. Retrieved 16 December 2014.
 6. "Club World Ranking 2015". International Federation of Football History & Statistics. Retrieved 7 January 2015.
 7. "UEFA Club Rankings 2016". UEFA. Retrieved 5 June 2016.
 8. "Barça, the most loved club in the world". Marca. Madrid. Retrieved 15 December 2014.
 9. "Barcelona wins Social Star Award for 'Most Popular Sports Team'". The Straits Times. Archived from the original on 3 November 2013. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
 10. "FC Barcelona Records". FC Barcelona. 12 January 2012. Retrieved 12 January 2012.
 11. "Is this Barcelona team the best of all time?". CNN. 23 December 2011.
 12. "The great European Cup teams: Barcelona 2009-2011". The Guardian. London. 25 October 2015.
 13. "Who's the Greatest of Them All? Barcelona!". Newsweek. 25 October 2015. Archived from the original on 4 March 2016. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
 14. "Barcelona become first sports team to average £10m a year in wages". The Guardian. Retrieved 28 November 2018.
 15. "Barcelona tops the 2018 list of the highest-paid sports teams in the world with $13.8 million average annual salary". Business Insider. Retrieved 28 November 2018.