Jump to content

Fadar Shugaban Kasa, Yamai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fadar Shugaban Kasa, Yamai
Wuri
JamhuriyaNijar
BirniNiamey
Flanked by Nijar
Coordinates 13°30′56″N 2°05′39″E / 13.5156°N 2.0943°E / 13.5156; 2.0943
Map
History and use
Amfani Fadar Gwamnati
Contact
Address boulevard de la République, Niamey
Offical website
Tsohuwar fadar shugaban kasar a Niamey, wadda ke a gefen Boulevard de la République daga sabuwar fadar ta yanzu. An yi amfani da tsohuwar fadar shugaban kasar daga 1960 har zuwa 2021, lokacin da aka maye gurbinta da sabon gidan

Fadar Shugaban Kasar Nijar ita ce ko nan ne mazaunin shugaban ƙasarJamhuriyar Nijar. Gidan gwamnatin kasar na kusa da Boulevard de la République a birnin Niamey a bakin Kogin Neja.[1] An gina fadar shugaban kasar ta yanzu a farkon shekarun 2020, inda aka maye gurbin sabon gidan gwamnatin da na tsohuwar fadar mulkin mallaka ta Faransa wacce aka yi amfani da ita tun lokacin samun 'yancin kai na kasar a ƙasar a shekarar 1960.[1]

A ranar 26 ga watan Yulin shekara ta 2023, an kai wa Shugaba Mohamed Bazoum hari a wani juyin mulki yayin da sojoji masu tsaron shugaban kasar ke tsare da shi a cikin fadar.[2][3]

  1. 1.0 1.1 "Niger: Le chantier du nouveau Palais de la Présidence construit à 73% (Chef de Gouvernement)". Agence Nigérienne de Presse. 2021-03-26. Archived from the original on 2023-07-27. Retrieved 2023-08-01.
  2. "Crise. "Situation inquiétante" au Niger : Mohamed Bazoum retenu par sa garde présidentielle". Courrier international (in Faransanci). 2023-07-26. Retrieved 2023-07-27.
  3. "African Union, ECOWAS condemn 'attempted coup d'état' in Niger". France 24 (in Turanci). 2023-07-26. Retrieved 2023-12-01.