Fadl ɗan Abbas
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 614 |
Mutuwa | 639 |
Yan'uwa | |
Mahaifi | Abbas dan Abdul-Muttalib |
Mahaifiya | Lubaba bint Ubaydillah |
Siblings |
Ubaidullah ibn Abbas ibn Abdul-Muttalib (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
scientist (en) ![]() |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Fadl ɗan Abbas ya kasance daya daga cikin sahabban Annabi Muhammad shekara (611-639) dan uwane ga Abdullahi ɗan Abbas, baban su kuma kawun Annabi, wato dan uwan babban Annabi, suna natsayin yan uwane da Annabi.