Jump to content

Fanken Dankali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fanken Dankali
fanke, appetizer (en) Fassara, potato dish (en) Fassara da oladyi (en) Fassara
Kayan haɗi potato (en) Fassara, gari, Kwai, albasa, gishiri da man girki
Said to be the same as (en) Fassara Draniki (en) Fassara da latke (en) Fassara

Fanken Dankali turawa sune pancakes da ba a dafasu ba wanda ya kunshi dankalin da aka dafa ko dankalin, Abincin matzo ko gari da kuma sinadarin da ke ɗaurewa kamar kwai ko sauce na apple,sau dayawa ana ɗanɗano da tafarnuwa ko albasa da kayan yaji. Ana iya rufe su da kayan yaji iri-iri, daga mai ɗanɗano (kamar cream mai zaki ko cottage cuku), zuwa mai ɗanɗana (kamar apple sauce ko sukari),ko kuma ana iya bada su a fili.Wani lokaci ana yin abincin ne daga dankali don yin croquettes masu kama da pancake.[1]

  1. "Mashed potato pancake recipe". All-about-potatoes.com. Archived from the original on 2012-02-18. Retrieved 2011-12-25.