Fara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
soyayen fara
bakar fara
fara daya kandaya
fara akan fure
wata Fara Mai kala-kala

Fara wata halittace mai tashi da fuka fukai tanada manyan idanu.

Ana soya Fara anaci domin kuwa tanada matuqar amfani ga lafiyar Dan Adam Wata mashahuriyar Malama a jami’ar, mai suna Valerie Stull ce ta jagoranci wannan bincike akan Fara, inda tace bincikensu ya nuna akwai mutane biliyan biyu a Duniya dake cin Fara, haka zalika daga cikin amfanin Fara akwai:

Samar da kwayar ‘Probotic’ dake da matukar amfani da jiki.

Hana kumburin jiki.

Karin jini a jikin dan Adam.

Kara karfin garkuwan jiki.

Kara karfin kasusuwan jikin dan Adam.

Samar da kitse da dumama jikin dan Adam.

Taimakawa wajen farfasa abinci a jikin dan Adam.

soyayyen Fara wadda ake ci


Daga karshe Dakta Valerie ta ce a yanzu haka mutane suka na kara wayewa game da cin Fara, kuma masana sun karkata wajen bincike daban daban akan Fara don gano hanyoyin bunkasa amfaninsa.

kan fara