Jump to content

Koolhoven F.K.40

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Farashin FK40)
Koolhoven F.K.40
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na aircraft (en) Fassara
Ƙasa Holand
First flight (en) Fassara 1928
F.K 40

Koolhoven F.K.40 ƙaramin jirgin sama ne da aka ƙirƙira a ƙasar Netherlands a shekarar 1928 don kamfanin jirgi na, KLM Royal Dutch Airlines.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.