Fatima bint Musa
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Madinah, 21 ga Maris, 790 |
| ƙasa | Daular Abbasiyyah |
| Mutuwa | Qom, 4 Nuwamba, 816 |
| Makwanci |
Fatima Masumeh Shrine (en) |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Musa al-Qazim |
| Mahaifiya | Ummul Banīn Najmah |
| Ahali |
Ali ibn Musa, Ahmad ibn Musa (en) |
| Karatu | |
| Harsuna | Larabci |
| Malamai | Musa al-Qazim |
| Sana'a | |
| Sana'a | Malamin akida |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |

Fatima bint Musa ( Larabci: فَاطِمَة بِنْت مُوسَىٰ, romanized: Fāṭima bint Mūsā ),kusan 790–816 CE,wanda aka fi sani da Fatima al-Ma'suma (Larabci: فَاطِمَة ٱلْمَعْصُومَة, romanized: Fātima al-Maʿṣūma ' Fatima'), diyar Musa al-Kazim (d.799) kuma 'yar'uwar Ali al-Rida (d.818 ),Imamai na bakwai da takwas a cikin Shi'a sha biyu. Wata matashiya Fatima ta bar garinsu na Madina a kimanin shekara ta 816 don ganin dan uwanta al-Rida a Merv,amma ta yi rashin lafiya a hanya kuma ta rasu a birnin Kum da ke kasar Iran a wannan zamani.Ana girmama ta ne a wurin ibadar Shi'a 'yan-sha-biyu,kuma haraminta na Kum babban wurin ibada ne.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
