Fatoumata Yarie Soumah
Appearance
2 Nuwamba, 2021 - 31 Disamba 2021 | |||
| Rayuwa | |||
| Sana'a | |||
| Sana'a | minista | ||
Fatoumata Yarie Soumah 'yar siyasar ƙasar Guinea ce. Tsohuwar ministar shari'a ce. [1]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Kafin ta zama 'yar siyasa, ta kasance notary; [2] ta kasance musamman shugabar majalisar notaries na ƙasar Guinea. [3]
Daga watan Nuwamba 2 zuwa watan Disamba 31, 2021, [4] ta kasance ministar shari'a a gwamnatin Mohamed Béavogui kafin a kore ta daga muƙamin, ta zama mace ta biyu da aka naɗa kan muƙamin tun bayan samun 'yancin kai. [5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ministère de la justice : Mamadi Doumbouya choisit une ancienne notaire". Africa Guinee | Actualité sur la Guinée et l'Afrique (in Faransanci). Retrieved 2021-11-03.[permanent dead link]
- ↑ "Décrets : la notaire Fatoumata Yarie Soumah et l'ancien boxeur Lansana Béa Diallo nommés ministre de la justice et de la jeunesse". guineelive.com (in Faransanci). 2021-11-02. Retrieved 2021-11-03.
- ↑ Kadiatou N'Diaye (2021-11-03). "Gouvernement : Mme Fatoumata Yarie Soumah nommée ministre de la Justice et des Droits de l'Homme". Conakry Infos (in Faransanci). Retrieved 2021-11-03.
- ↑ "Justice : Fatoumata Yarie SOUMAH limogée et remplacée". Guinée - Actualités - Guinee360 - Actualité En Guinée (in Faransanci). 2021-12-31. Retrieved 2021-12-31.
- ↑ "Gouvernement : Béa Diallo et Yarie Soumah nommés ministres". Guinée Matin - Les Nouvelles de la Guinée profonde (in Faransanci). 2021-11-02. Retrieved 2021-11-03.