Federal College of Education, Kano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgFederal College of Education, Kano

Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Kano kwaleji ce ta fasaha da Kimiyya da ke a Jihar Kano, wanda Gwamnatin yankin Arewa ta Nijeriya tare da hadin gwiwar Hukumar Raya Kasashen Duniya ta Amurka (USAID) suka kafa a shekara ta 1961 a matsayin Kwalejin Horar da Ci Gaban Kano.

A shekara ta 1990 Gwamnatin tarayyar Najeriya ta karbe kwalejin ta kuma sauya sunan kwalejin zuwa Kwalejin Gwamnatin Tarayya (FCE) a watan Satumbar shekara ta 2014 Boko Haram suka Kai hari kwalejin, saboda haka da yawa suka rasa rayukansu ciki har da Dalibai da ma'aikatan kwalejin. [1] [2]

Makaranta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Makarantar Fasaha da Kimiyyar Zamani
  2. Makarantar Ilimi
  3. Makarantar Harsuna
  4. Makarantar Kimiyya
  5. Makarantar koyon sana'a
  6. Makarantar Yara da Yara & ECCE

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

 

  1. "Bomb Explosion Kills 10 At Federal College Of Education In Kano". Sahara Reporters. September 17, 2014.
  2. Abdulaziz, Abdulaziz. "Deaths in attack on Nigeria teachers' college". www.aljazeera.com.