Jump to content

Feezy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Feezy
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, 15 Satumba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a mawaƙi
Sunan mahaifi Feezy
photon mawaki feezy yayin gudanar da wasa
Hoton mawaki feezy

Abdulhafiz Abdullahi (wanda aka fi sani da suna Feezy) Ya kasance mawaƙin Nijeriya. An haifeshi a garin Kaduna dake ƙasar Nijeriya a ranar 15 ga watan Satumbar shekarar 1997.

Feezy Yayi makarantar firamare da sakandare a makarantar gwamnatin jahar Kaduna, Capital School dake unguwar Malali a Kaduna, yayi kuma karatunsa na jami’a a bangaren ilimin kwamfuta a Jami'ar Ahmadu Bello dake garin Zariya.

Feezy ya fara waƙoƙin gambarar Hausa ta zamani Hausa HipHop, da pop a cikin ƙungiyarsu mai suna Yaran North Side (YNS).

[1][2]

Wasu daga cikin waƙoƙinsa sun hada da:

 1. An Fara Physics: tare da Geeboy da Wiz mo),
 2. Lies: tare da Sagy da Mr Kebzee
 3. Spy
 4. Raina Ni
 5. Toyfriend
 6. Lolo
 7. Yo Baby

[3][4]

Feezy Archived 2020-08-13 at the Wayback Machine a Website.

 1. Tarihin Mawaki Feezy Archived 2020-10-01 at the Wayback Machine. Dabo FM Online (Hausa). Retrieved 2020-08-19.
 2. "I'm working to place Arewa on music map". Daily Trust Newspapers. Retrieved 2020-08-19.
 3. "Nigeria: I'm Working to Place Arewa On Music Map. allAfrica.com Online African News. 2020-07-17. Retrieved 2020-08-19.
 4. Introducing Feezy, His Music And Rising Profile Archived 2020-07-07 at the Wayback Machine. Jabbama Newspapers. 2020-06-14. Retrieved 2020-08-19.