Jump to content

Felicia Bassey

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Felicia Bassey
Rayuwa
Haihuwa Jahar Akwa Ibom
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Felicia Bassey
Rayuwa
Haihuwa Jahar Akwa Ibom
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Felicia Bassey 'yar siyasar kasar Najeriya ce. Ta yi aiki a matsayin 'yar majalisar dokokin jihar Akwa Ibom, kuma tana mai wakiltar mazaɓar jihar Okobo. Ta kuma riƙe muƙamin mataimakiyar kakakin majalisar dokokin jihar Akwa Ibom. [1] [2] [3]

  1. eribake, akintayo (2015-12-31). "A-Ibom Assembly elects first female Deputy Speaker". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  2. Anthony, Lovina (2021-02-20). "2023: Only female president can change Nigeria - Akwa Deputy Speaker, Bassey". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  3. "Why Akwa Ibom 'll remain PDP state –Felicia Bassey Archives". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.