Felizarda Jorge
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | mace |
| Ƙasar asali | Angola |
| Country for sport (en) | Angola |
| Sunan dangi | Jorge |
| Shekarun haihuwa | 23 ga Faburairu, 1985 |
| Wurin haihuwa | Luanda |
| Harsuna | Portuguese language |
| Sana'a | basketball player (en) |
| Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | power forward (en) |
| Start of work period (en) | 2002 |
| Mamba na ƙungiyar wasanni | C.D. Maculusso (en) |
| Wasa | Kwallon kwando |
Felizarda da Conceição Jorge (an haife shi a ranar 23 ga watan Fabrairu na alif 1985) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na ƙasar Angola.[1] A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012, ta fafata a cikin tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata[2]. Tana 5 ft 8 inci tsayi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://web.archive.org/web/20120902215357/http://www.london2012.com/athlete/jorge-felizarda-1099086/
- ↑ https://www.olympedia.org/athletes/124457