Jump to content

Fernando Ferretti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fernando Ferretti
Rayuwa
Haihuwa Rio de Janeiro, 26 ga Afirilu, 1949
ƙasa Brazil
Mutuwa Araruama (en) Fassara, 29 ga Augusta, 2011
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (sankara)
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Botafogo F.R. (en) Fassara1966-1971
  Brazil men's national football team (en) Fassara1968-196882
  Brazil national under-23 football team (en) Fassara1968-196832
CR Vasco da Gama (en) Fassara1971-1972
  Santos F.C. (en) Fassara1971-1971
CR Vasco da Gama (en) Fassara1972-1972
  Fluminense F.C. (en) Fassara1972-197210
  Botafogo F.R. (en) Fassara1973-1975
  Centro Sportivo Alagoano (en) Fassara1975-1975136
E.C. Vitória (en) Fassara1976-1976
  Ceará Sporting Club (en) Fassara1977-197731
Club Athletico Paranaense (en) Fassara1978-1978133
  Atlético Clube Goianiense (en) Fassara1978-1978
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 93 kg
Tsayi 190 cm

Fernando Ferretti (26 ga watan Afrilu shekarar ta 1949 - 29 ga watan Agusta shekara ta 2011) tsohon dan wasan kwallon kafa ne na kungiyar kasar Brazil wanda ya fi buga wa Botafogo wasa. [1]

Ayyukan Olympics

[gyara sashe | gyara masomin]

Ferretti ya fito a dukkan wasannin uku na kungiyar kwallon kafa ta Brazil (a karkashin shekara 23), kuma ya zama babban mai zira kwallaye na Brazil tare da kwallaye biyu.[2] A minti na 55 na wasan karshe na rukuni da Najeriya, an kore shi.[3]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Ferretti". weltfussball.de. Retrieved 30 Aug 2014.
  2. "FIFA Player Statistics: FERRETTI". FIFA. Archived from the original on July 1, 2013. Retrieved 30 Aug 2014.
  3. "Olympic Football Tournament Mexico City 1968 - Brazil 3:3 (3:0) - Overview". FIFA. Retrieved 30 Aug 2014.

Samfuri:Brazil football squad 1968 Summer Olympics