Festus Adewale Adegoke
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Adegoke Festus Adewale ɗan siyasan Najeriya ne kuma masanin harhada magunguna daga jihar Oyo a Najeriya.
Rayuwar Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Adegoke Festus Adewale ya taba zama dan majalisar wakilai a majalisar dokokin jihar Oyo, mai wakiltar mazabar tarayya ta Egbeda/Ona-Ara. Ya yi wa'adi biyu daga 2003 zuwa 2011.[1] A shekarar 2023, ya kasance dan takarar Sanatan Oyo ta tsakiya a karkashin jam’iyyar PDP a babban zabe.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Rt. Hon. Festus Adewale Adegoke FADEG Dissociates self from Viral News of Supporting APC Guber Candidate". Oduduwa News. 2023-03-03. Retrieved 2024-12-27.
- ↑ InsideOyo (2022-03-13). "Ex-Reps Member, Adegoke, Felicitates Olubadan, Commends Makinde For Unique Leadership Roles". InsideOyo.com. Retrieved 2024-12-27
- ↑ Oduduwa News (2023-04-04). "Rt. Hon. Festus Adewale Adegoke FADEG celebrates Elder Wole Oyelese on His Birthday, Describes Him as an Esteemed Leader and Visionary!". Oduduwa News. Retrieved 2024-12-27.