Jump to content

Feya Faku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Feya Faku
Rayuwa
Haihuwa 6 ga Yuni, 1962
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa 23 ga Yuni, 2025
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a trumpeter (en) Fassara da mai rubuta kiɗa
Artistic movement jazz (en) Fassara
Kayan kida trumpet (en) Fassara

Fezile "Feya" Faku (An haife shi ranar 6 ga watan Yuni, 1962 - 23 ga watan Yuni 2025) Dan asalin Afirka ta Kudu. An san Faku saboda gudummawar da ya bayar ga jazz, Faku ya gina babban taron kasa da kasa, yana hada gwiwa da fitattun mawaƙa da kuma halartar manyan bukukuwa a duniya.