Fikirte Addis
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Addis Ababa, 3 ga Augusta, 1981 (44 shekaru) |
| ƙasa | Habasha |
| Sana'a | |
| Sana'a | Mai tsara tufafi da ɗan kasuwa |
| yefikirdesign.com | |
Fikirte Addis (an haife ta a ranar 3 ga watan Agusta, 1981) 'yar ƙasar Habasha ce mai zanen kayan ado.[1] A cikin shekarar 2009, Addis ta kafa nata Label-Yefiker Design-wanda ke ƙirƙirar tufafin da suke fassarar zamani na tufafin gargajiya na Habasha.[2] Aikinta ya yi fice a shekara ta 2011, lokacin da ta kasance fitacciyar mai zane a cikin makon Fashion na Afirka na shekara na biyu a birnin New York.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Catherine Chambers (1 July 2012), African Culture, Heinemann Library, p. 27, ISBN 978-1-4329-6776-5
- ↑ James Jeffrey (March 19, 2014), "Ethiopia's clothes firms aim to fashion global sales", BBC News
- ↑ Luna Lin (July 10, 2011), "Africa Fashion Week Kicks off on Monday", WNYC