Jump to content

Dandalin Tinubu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Filin Tinubu)

It has been suggested to merge this page with Tinubu Square.

Dandalin Tinubu
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Legas
Coordinates 6°27′14″N 3°23′22″E / 6.4538°N 3.3894°E / 6.4538; 3.3894
Map
History and use
Opening1960
Madam Tinubu kafin 1887

Filin Tinubu (tsohon filin shakatawa na Independence ), wuri ne Wanda aka kewaye shi, Broad Street, Tsibirin Lagos, Jihar Legas, Najeriya . A da ana kiranta da Ita Tinubu domin tunawa da Madam Efunroye Tinubu, dillalinyar bayi kuma babban 'yar kasuwa, kafin shugabannin Jamhuriyya ta Farko su mayar da ita Independence Square.

Filin an kewaye shi da ƙarfe ne tare da maɓuɓɓugan ruwa guda biyu masu gudana, kuma yana da furanni da bishiyoyi masu sanyaya wuri. Kuma yana dauke da mutum-mutumi Madam Tinubu a kan katako .

Tinubu Square a cikin alif 1962 tare da maɓuɓɓugar zamani

A cewar wani masanin tarihi, shi ne wurin kotun shari'a ta farko wanda Kotun Koli ko Kotun Assizes ta maye gurbinsa a shekarar alif 1918, wanda shine kyakkyawan tsari.[1]

  1. "Tinubu Square: A befitting memorial to an Amazon The Nation Newspaper" (in Turanci). 2013-11-22. Retrieved 2022-10-28.